Labaran Jihar Zamfara, Wasu manoma a jihar Zamfara da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce ƴanbindiga sun tilasta masu biyan haraji kafin girbe amfanin gonarsu. 3K views 15:48 Shugaban Matasan Jam iyyar ADC a yankin Zamfara ta Are Feb 1, 2026 · 1. Mukhtar Shehu Idris (Kogunan Gusau) A Wajen Bukin Matriculation Na Makarantar Ummaru Dan DCL Hausa 21m · Zannan Bungudu ne kadai wanda APC za ta tsayar takarar Gwamnan jihar Zamfara ta samu nasara a 2027 - Ibrahim Iliyasu 257 50 7 01:30 Hukumar Hisba a jihar Zamfara sunyi Nasarar kama Matashiy Feb 2, 2026 · 6. Wasu matafiya sun taka bam da ake zargin 'yan ta'adda sun dasa a jihar Zamfara. Kwamishinar Lafiya ta jihar, Dakta Nafisa Muhammad Maradun, ce ta jagoranci kaddamar d… ʼYan bindiga na cin zarafin matan aure da tsakar rana a wani ƙauye dake karamar hukumar Tsafe da ke Zamfara. Ɗan-Isuhu ya fi yin fice ne wajen harkokinsa a yankunan Tsafe da Ɗansadau da ke jihar Zamfara, kuma yana cikin waɗanda suka kai hari kan jirgin ƙasan Abuja-Kaduna. Gidan talabijin na Channels, ya ruwaito cewa lamarin ya faru ne a kan hanyar Gusau zuwa Tsafe, kusa da garin Fegi a karamar hukumar Tsafe, yayin da Marigayin ke tafiya daga Gusau zuwa Kaduna. Sanarwar ta kara da cewa “Majalisar tsaro ta jihar Zamfara ta amince tare da bayar da umarnin rufe wasu kafafen yada labarai a jihar saboda karya dokokin aikin jarida,” Kafofin yada labaran da abin ya shafa sun hada da Rediyon Najeriya, Pride FM Gusau, NTA Gusau, Gidan Talabijin na Gamji, Vision FM, da Al Umma TV. 26 ba, sai dai kuɗin wani ɓangare ne na kuɗaɗen da gwamnatin da ta shuɗe ta ciyo na naira biliyan 20. 2K views 15:48 Shugaban Matasan Jam iyyar ADC a yankin Zamfara ta Are Feb 1, 2026 · 1. Sulaiman Shuaibu Rahotanni daga jihar Zamfara a arewacin Najeriya na cewa ƴanbindiga sun saka harajin miliyoyin naira ga wasu al’umomi da ke yankin Ɗan Kurmi a ƙaramar hukumar mulki ta Maru. Jan 23, 2026 · Ƙungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihar Zamfara ta karrama Gwamna Dauda Lawal tare da yaba wa ayyukan ci gaban da gwamnatinsa ke aiwatarwa a faɗin jihar. Wata Gwamnatin jihar Zamfara ta hana gudanar da tarukan siyasa karkashin kowacce jam'iyya a duk fadin jihar, har sai yadda hali ya yi. ng domin samun Labaran Hausa, rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Afrika da Amurka da sauran duniya (Siyasa, Wasanni, Kannywood, Nishadi). 288 Likes, TikTok video from DCL Hausa (@dclhausa): “Labaran Bidiyo na DCL Hausa 15/02/2026 -Jiragen sojin Amurka sun fara sauka a Maiduguri jihar Borno -Shugaba Tinubu ya jajanta wa ƴan kasuwar Singer a jihar Kano tare da umurnin gudanar da bincike -Wike ya ce ba zai goyi bayan masu hamayya da Shugaba Tinibu ba a zaben kanannan hukumomin Abuja Mai Gabatarwa: Maimuna Hadi Ibrahim Wannan Lokaci na Jam'iyyar APC ne a Jihar Zamfara, kuma Lokacin Mai Girma Zannan Bungudu ne, muna da yakinin cewa Dimukradiyya za ta yi aiki a Jihar Zamfara, kuma muna da tabbacin mai Girma jagora Shehi da Mai Girma Minista Matawalle, za su kokarin kaucewa matsalolin da suka faru a zabukan da suka gabata. Nov 15, 2025 · Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun halaka wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Umar Moriki da safiyar ranar Asabar. A cewar sanarwar da jami’in dake, kula cibiyar yada labaran aikin wanzar da zaman lafiyar, Laftanar Kanar Abubakar Abdullahi ya fitar, hakan ta faru ne da sanyin safiyar ranar 1 ga watan Disambar da muke ciki, Kunguyar CDD ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ƙaƙaba dokar ta ɓaci a jihar Zamfara saboda dalilan karya doka da tattalin arziki. Shugaban ma’aikata na jihar Zamfara ne ya sanar da hakan a wata takardar sanarwa da aka bayar a ranar 28 ga watan Disamba 2024. Har yanzu maganar ba ta mamaye kafefen yaɗa labarai ba. Amma ita gwamnatin Jihar ta Zamfara ta yi iƙirarin cewa matsalar rashin tsaro ta yi sauki kan yadda ta kasance a shekarun baya. 1K views 27:24 Shiri na mussaman tareda Hon Abdullahi Daki takwas, inda y Feb 2, 2026 · 920 views 05:28 An haifi Jarirai Maza Uku a Kaura Namoda Feb 1, 2026 · 8. Gdauniyar tallafawa Marayu a Talata Mafara dake jihar Zamfara ta baiwa marayu 2000 tallafin kayan abinci da kayan sawa Shugabannin Gida-Gida Reporters Sun Kai Ziyara Ga Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya A yau, Shugabannin kungiyar Gida-Gida Reporters sun kai ziyara ta girmamawa ga Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, a ofishinsa da ke Kano. Amincewa da shari'ar ta zo ne a daidai lokacin da jihohin Najeriya da dama ke hanƙoron fara aiki da tsarin shari'ar Musulunci bayan ƙaddamar da ita karon farko a jihar Zamfara ta arewa maso Sashen Hausa na BBC ya kai ziyara unguwar Tsunami da ke Gusau babban birnin jihar ta Zamfara, don tattaunawa da wasu ƴan gudun hijira yawancinsu mata da ƙananan yara waɗanda rayuwa ta yi wa 01:30 Hukumar Hisba a jihar Zamfara sunyi Nasarar kama Matashiy Feb 2, 2026 · 6. An kaddamar da rabon magungunan ne domin dakile yaduwar cutar a cikin kananan hukumomi 14 na jihar ta Zamfara. Kungiyar Makarantun Allo da Islamiyya ta Jihar Zamfara (Tsangaya and Islamiyya Future Guidance Initiative) Kungiyar ta jaddada muhimmancin sauraron muradin jama’a domin tabbatar da haɗin kai da nasarar jam’iyya a zaɓuɓɓuka masu zuwa. A hirarsa da BBC, Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana abubuwan da suka cimma da manyan hafsoshin tsaron Najeriya kan yadda za a magance matsalar tsaron da ake fama da ita a jiharsa. Kwamishinar Lafiya ta jihar, Dakta Nafisa Muhammad Maradun, ce ta jagoranci kaddamar d… Sanarwar ta kara da cewa “Majalisar tsaro ta jihar Zamfara ta amince tare da bayar da umarnin rufe wasu kafafen yada labarai a jihar saboda karya dokokin aikin jarida,” Kafofin yada labaran da abin ya shafa sun hada da Rediyon Najeriya, Pride FM Gusau, NTA Gusau, Gidan Talabijin na Gamji, Vision FM, da Al Umma TV. Ma’aikatan gwamnatin Yadda sakamakon zaben gwamnan jihar Zamfara ke fitowa a zaben bana na ba da mamaki. Gwamnatin jihar Zamfara ta hana gudanar da tarukan siyasa karkashin kowacce jam'iyya a duk fadin jihar, har sai yadda hali ya yi. ***Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta sanya dokar hana fita a garin Jangebe inda aka sace 'yan mata 'yan makaranta fiye da 200 ***Kotun Mazauna garin shinkafi dake jihar Zamfara a Tarayyar Najeriya sun sake kokawa a kan yadda ɗan ta'adda Bello Turji ya fara cika alƙawura gallaza musu da ya ɗauka akansu. 3K views 27:24 Shiri na mussaman tareda Hon Abdullahi Daki takwas, inda y Feb 2, 2026 · 923 views 05:28 An haifi Jarirai Maza Uku a Kaura Namoda Feb 1, 2026 · 8. 3K Ɗan-Isuhu ya fi yin fice ne wajen harkokinsa a yankunan Tsafe da Ɗansadau da ke jihar Zamfara, kuma yana cikin waɗanda suka kai hari kan jirgin ƙasan Abuja-Kaduna. Lamarin ya jawo an samu jikkatar mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba. Ziyarci shafin Legit. 14 February 2026 #JunaiduMuhammadMajidadi Jawabin Mai Girma Gwamnan Jihar Zamfara Mai Jiran Gado HE Dr. 3K Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta kubutar da wasu kannana yara tara da 'yan bindiga suka sace. Me ya sa ake zargin cewa ana yin kisan-ƙare dangi a Najeriya? Me ya sa ƴanbindiga ke yawan kai wa jami'an tsaron Najeriya hare-hare? Ko gwamnatin Najeriya ta san maɓoyar ƴanbindiga, me ya sa ta Kwamishinan Sep 5, 2025 · Mukaddashin gwamnan ya kuma jaddada cewar gwamnatin jihar ba za ta lamunci yin sulhi da ƴan bindiga ba, a cewarsa su na neman mayar da lamarin kasuwanci a jihar. Zannan Bungudu ne kadai wanda APC za ta tsayar takarar Gwamnan jihar Zamfara ta samu nasara a 2027 - Ibrahim Iliyasu Wani labari mai tayar da hankali da ke yawo a Jihar Zamfara ya nuna cewa an samu wata hatsaniya da ta shafi tawagar Shugaban Ƙaramar Hukumar Tsafe, Malam Garba Fanchers, a kan hanyar Danjibga a jiya. May 21, 2025 · “An jawo hankalin gwamnatin jihar Zamfara kan munanan labaran ƙarya da ke yawo a kan wata mata mai suna Zainab Muhamadu ‘yar shekara 22, wacce ke fuskantar hukuncin kisa saboda ta shiga addinin Kirista. An gano gawarsa ne bayan wasu miyagu sun halaka shi. Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta yi ikirarin ceto mutum 97 bayan jami'an tsaro sun yi luguden wuta a sansanonin 'yan bindiga. An ce dan takarar PDP ne kan gaba a zaben na bana da aka yi a jihar Arewa. Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta kubutar da wasu kannana yara tara da 'yan bindiga suka sace. Dr. Wasu shugabannin 'yan bindiga a jihar Zamfara sun haukace bayan shan miyagun kwayoyi. Rahotanni sun tabbatar da cewa an gano gawar ɗan jaridan nan na jihar Zamfara da ya ɓace babu ɗuriyarsa. Ofishin mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya mayar da martini ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai wanda ya nemi bahasi kan shiga da wata A cikin sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ya bayyana cewa, taron na nufin tattauna muhimman batutuwan siyasa da gwamnonin ke fuskanta . Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ciyo rancen kuɗi naira biliyan 14. Albashin wata na 13 shi ne irinsa na biyu a tarihin jihar Zamfara, inda gwamnatin Lawal ta biya na farko a watan Disambar bara. Wasu na ganin zafafan addu'o'i da ake musu ne yasa suka haukace. TARIHIN KARATUN DR SADIYA IBRAHIM NAALA DA TAYI A RAYUWAR TA KAFIN ZAMAN TA DOCTOR Phd, AWURIN WALIMA TAYATA MURNAR KARKASHIN JAGORANCI MIJINTA HON AHMAD GARBAN YANDI KWAMISHINAN KANANAN HUKUMOMI NA JIHAR ZAMFARA Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da biyan ƙarin albashin wata ɗaya ga ma’aikatan gwamnatin Jihar. fnb1fu, 4m0auv, glkn3, q0jg, hrbk, x7pcb, csixy, wo1cn, nswtr, v1sx,